Kana iya gano wayarka data bace ba tare da kakai cikiya wajen 'yansanda ba. Kullum cikin tsoro muke domin Kada a sace ko mu jefar da way...
Kana iya gano wayarka
data bace ba tare da kakai
cikiya wajen 'yansanda ba. Kullum cikin tsoro muke domin Kada a sace ko mu
jefar da wayarmu bamu
saniba domin wanda ya
tsinta ba lallai ya bamuba.
To Ku Sani kowace waya tana dauke da wata
lamba da ake kira IMEI wato
(international mobile
equipment identity).
Lambace da zaka iya
amfani da ita domin gano satacciyar ko batacciyar
wayarka. Ga hanyoyin da zaka bi ka gano wayarka;
1. Danna *#06# a wayarka
tun kafin ta bata.
2. Wayarka zata nuna maka lambobi guda goma
sha
biyar (15) adana su domin da sune zaka iya gano
wayar idan ta bata.
3. Da zarar an sace maka
waya to tura lambobinnan (15) zuwa wannan
din cop@vsnl.net tare da bayanan nan masu zuwa.
Sunanka----address
dinka-----model din
wayar----Kasar da aka kerata-----lambr karshe
daka kira kafin ta bata-----
email din da kake amfani dashi a wayar------ranar da
aka sace ko wayar ta
fadi------sai kuma IMEI no......
4. Da zarar ka tura
wadannan bayanai Toh
insha Allahu cikin awa 24 za a gano maka inda
wayarka take, kuma za a turo maka da lambar
wanda yake amfani da
wayar taka ta email dinka.
Daga karshe kana iya
sanarwa da 'yansanda domin daukan matakin da ya dace.
COMMENTS