Kamar yadda kaji na fada eh hakane zaka iya amsa kira wato call kokuma chanja waka ko video akan wayarka ta android batare da kayi touch na ...
Kamar yadda kaji na fada eh hakane zaka iya amsa kira wato call kokuma chanja waka ko video akan wayarka ta android batare da kayi touch na Screen din wayarba, kawai de zakayi amfani da hannunka domin chanjawa ko amsawa kuma hannun naka basai ya ta6a wayan ba kawai zakayi gefen dama dashi ko hagun domin chanjawar, Abin babu wuya abin da zakuyi kawai kuyi download na wani application mai suna AIRCALL.apk zaku iya Search dinsa a google kokuma kubi wannan link din domin ku daukoshi kai tsaye
DOWNLOAD AIRCALL.apk
Bayan kayi download na shi wannan application din to sai kayi Install nasa sannan ka budeshi idan ya bude zakaga Rubutu ajere kamar haka
AIR MEDIA MANAGE
AIR GALARY MANAGE
VALUEABLE FEEDBACK
HELP ME
bayan kaga Rubutu kamar haka to yanzu kawai saika shiga wanda kakeso ka seta wato Air call manage shine na kira shikuma Air Media manage shine na media wato wajen wakoki sannan sai Air Galary manage wannan kuma shine na Galary dinka wato kamar hotuna videos da sauransu,
To idan kanaso ka seta daya daga cikinsu kokuma kowanne to kawai sai kayi click akan sunan idan ya bude ka duba daga sama zakaga on da off to kawai sai kayi On dinsa shikkenan sannan acikin gun zakaga hotan yadda sukeso kayi idan zakayi amfani da app din wajen sauya wakar ko amsa kiran, ammafa ka sani idan zakayi to dole shi hannun naka da zakayi gefen dashi toya kasance daga dan sama ta yadda zai rufe wannan yar danger wato dan haskennan dayake fitowa a kusa da camera ta gaba wato front camera to wannan gun akwai wani dan haske dayake dan fitowa kokuma wata yar kofa to idan zakayi amfani to dole sai hannunka ya dan rufe wannan danger yayin da kake kokarin amfani da App din idan kayi haka shikkenan ka gama sai kayi minimizing ka fito sai kaje ka gwada, nan take zakaga yayi insha
Allah ya bada sa,a
COMMENTS