OTG CABLE:- wato on the go cable, wannan wani cable ne ko ince wani usb ne mai matukar amfani ga masu wayoyin android shide wannan cable ya ...
OTG CABLE:- wato on the go cable, wannan wani cable ne ko ince wani usb ne mai matukar amfani ga masu wayoyin android shide wannan cable ya kasance ana connect na abubuwa dashi a wayar android shi cable ne dan gajere wanda yake dauke da kawuna guda biyu daya na USB dayan kuma na charging ne, amfanin obg cable shine:-
.
Zaku iya jonawa abokinka charji
.
Zaku iya connecting na wayar android da computer
.
zaku iya connect na Keyboard da computer
.
Zaku iya connect na android da Mouse
.
Zaku iya connect na Game Remote da computer
.
Zaku iya connect na Android da Flash drive
.
Zaku iya connect na Android da modem ko Usb
.
Wannan sune kadan daga cikin abubuwan da zaku iyayi da wannan obg cable,
.
Sannan duk abubuwan dana lissafo zaku iyayin connect da wayarku ta android kuma tayi aiki misali,
Idan kayi connecting na wayar android da mouse to mouse din zaiyi aiki a wayar android din kamar de yanda yakeyi a computer duk inda ka ta6a zaiyi a android din,
Haka zalika idan kayi connecting da wata wayar android din to zaka iya charger wata wayar dashi, duk de wannan abubuwan dana lissafo ana yinsune ta hanyar amfani da otg cable
.
Shi otg cable sabin wayoyi suna zuwa dashi kuma yanayi a wayoyin android sabin yayi banda tsofi wadanda suka jima irin wadannan basa aiki da otg cable,
.
wannan shine kadan daga cikin amfanin obg cable
.
Zaku iya samun naku obg cable din a shagunan da ake saida kayan wayoyi dan haka saiku garzaya shaguna mafi kusa daku domin sayen naka/ki OTG CABLE
COMMENTS