Blog Archive

Powered by Blogger.

[Android] Yadda zaku tsayar da Alerm din wayarku ta hanyar amfani da muryarku

Assalamu alaikum jama,a da fatan kuna lpy ina mai sake baku hakuri na rashin jina gwana biyu shiru ba post to wannan ya farune sakamakon was...



Assalamu alaikum jama,a da fatan kuna lpy ina mai sake baku hakuri na rashin jina gwana biyu shiru ba post to wannan ya farune sakamakon wasu abubuwa da nake danyi kuma gashi wata ya kusa cika to amma babu kome xanci gaba da baku darrusa sannan xan kara sati daya akai maimakon kwanakin da ban xiyarcekuba sabo da haka sabuwar shekara da sati daya shine kowa sub dinsa ya kare ina nufin masu bukata sai an sake wani sub din wato register,
.
Yanxude ga bayanin yadda zaku tsayar da alerm din wayarku da bakinku a wayar android da xarar kun ce masa stop xakuji ya tsaya batare da kun taba wayarba abin da ake bukata wani applicatinon mai suna [wakevoice trial alerm clock] ga link din app din ku shiga ku daukoshi
.
Download wake voice.apk
.
Daga Nan Saiku Bude App Din Idan Kun
Gama Dauko Shi . Daga nan Saiku Saita alarm Dinku Dai-Dai Lokacin
Da Kuke So ===>>> Daga Nan Saiku Zabi Speech Synthesis Da Kuma Voice Recognition . shi Voice Recognition Shine Yake Jin
Muryar Na Cewar Ya Tsaya Sai Kuma Speech
Synthesis Shi Kuma Na Duba Widgets Na Weather
Ne Alokaci Da Alarm Yake Kara'a .... ==>>> Toh, Kunsan Komai Kafin A Tabbatar Me
Aiki Ne Sai Angwada Sabida Haka Saiku Danna
Akan Test Sabida Ku gwada.. ==>>> Daga Nan Zaku Ga Majiya Na Google
[Google Listener] Toh Anan Saiku CE "" STOP"" ==>> Daga Nan Alarm Zai Tsaya Shikenan Kun
Saita Alarm Wanda Zai Tsaya Idan Yaji Muryarku... ==>>>Daga Nan Zaku Iya Saita Wasu Abubuwa
Daban-daban Acikin App Din Idan Kun Dauko.
.
Allah ya bada sa,a

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: [Android] Yadda zaku tsayar da Alerm din wayarku ta hanyar amfani da muryarku
[Android] Yadda zaku tsayar da Alerm din wayarku ta hanyar amfani da muryarku
http://fm.nextwapblog.com/files/6475/android-icon.png
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2017/09/android-yadda-zaku-tsayar-da-alerm-din.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2017/09/android-yadda-zaku-tsayar-da-alerm-din.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy