Blog Archive

Powered by Blogger.

Shugaba Buhari Ya sakeyin Magana Akan Matasa

Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari, ya yi tsokacin kan maganar da ya yi akan matsa wadda ta janyo ce-ce-ku-ce kwanakin baya. Da yake magana...


Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari, ya yi tsokacin kan maganar da ya yi akan matsa wadda ta janyo ce-ce-ku-ce kwanakin baya. Da yake magana da Sashen Hausa na VOA, shugaban ya ce ba a bayyana maganar tasa yadda take ba. Shugaban ya kuma kara haske kan maganar da ta janyo masa suka a shafukan sada zumunta a Najeriya. Ya ce: "Toh ka san Najeriya an ce mun kai miliyan 180 ko kuma miliyan maitan, kuma 60 bisa 100 na su duk matasa ne, wato shekara 30 abin da ya yi kasa, mu kamar a Arewa ba su yiu makaranta ba, koko suna yi sun fita. Toh, baya ga dai Allah Ya sa damunan bara da ta bana ta yi albarka, yawancin su ba su da aikin yi. Suna zaune "Irinsu ko sun je kamar misali kudu, abin da za su samu bai ma isa su biya kudin gidan haya ba, balle abin da za su ci su sha su yi sutura ko kuma su koma gida. Ya ce miliyoyin matasa ne suka samu aikin yi ta hanyar noma, amma 'yan jarida ba su bayyana wannan ba. Shugaba Buhari ya kara da cewa : "Su kuma dama 'yan jarida na Najeriya balle na rubutawa a.. kusan abin da suka ga dama suke yi. Yanzu kaman nasara da aka ci a noma da bara da bana, miliyoyin mutane sun je gona, sun yi aiki kuma abin ya yi albarka. Amma ka ga ba'a maganar. Miliyoyi! sai kullum a tashi ana zage-zage." . Source @bbc hausa

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: Shugaba Buhari Ya sakeyin Magana Akan Matasa
Shugaba Buhari Ya sakeyin Magana Akan Matasa
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEgX2X6D-5AlqcfHkncBT7utVyiCkre4shwAREGh4OWU0sD-EuwSZQwyfPDGNgXyu38zcExQ6Y8PEm-6gD6K2mbX9MuJmrVMkITz7xY8g9lvt-7P7Ll_g-rZM6Y_yWeBujbtwWHOUkzhow70/s320/President-Miuhammadu-Buhari.jpg
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEgX2X6D-5AlqcfHkncBT7utVyiCkre4shwAREGh4OWU0sD-EuwSZQwyfPDGNgXyu38zcExQ6Y8PEm-6gD6K2mbX9MuJmrVMkITz7xY8g9lvt-7P7Ll_g-rZM6Y_yWeBujbtwWHOUkzhow70/s72-c/President-Miuhammadu-Buhari.jpg
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2018/05/shugaba-buhari-ya-sakeyin-magana-akan.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2018/05/shugaba-buhari-ya-sakeyin-magana-akan.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy