Akwai mutane dayawa wanda suke fuskantar irin wannan matsalar, mu samman a manyan wayoyin android yayin da kayi install na wani app kakeso k...
Akwai mutane dayawa wanda suke fuskantar irin wannan matsalar, mu samman a manyan wayoyin android yayin da kayi install na wani app kakeso kayi amfani dashi saiya nunama wannan Rubutun kuma saika Rasa yanda zakayi sabo da bakasan wannan matsalarba, to insha Allah da zarar ka kalli wannan video zakayi solve din wannan matsalar, sabo da haka ku danna download domin saukar dashi akan wayoyinku
.
DOWNLOAD
.
Kuci gaba da kasancewa da wannan shafi akowane lokaci domin sambade bade
COMMENTS