Bayan I.B ya furta wa Gimbiya abinda ke cikin ransa, Alhaji Buba ma ya fara nuna mata sha'awarsa. Hakan ya sanyata cikin tsaka mai wuya....
Bayan I.B ya furta wa Gimbiya abinda ke cikin
ransa, Alhaji Buba ma ya fara nuna mata
sha'awarsa. Hakan ya sanyata cikin tsaka mai
wuya. Ita kuma Bintu hankalinta ya tashi, lokacinda
ta fahimci cewa hankalin I.B yana can wurin
Gimbiya. Shin ya zata kasance? Domin ganin wannan chakwakiyar saiku danna download dake kasa domin saukar dashi akan wayoyinku
.
COMMENTS