Idan akace AutoStat shine kamar app din da yake aiki da kansa da zarar an bude Data wa wannan wayar to app din sai yaci gaba da aiki bazai d...
Idan akace AutoStat shine kamar app din da yake aiki da kansa da zarar an bude Data wa wannan wayar to app din sai yaci gaba da aiki bazai denaba inba rufe wannan data kayiba wato kamar de whatsapp, instagram, da sauran app wanda suke irin wannan, domin wani Lokacin kai bakason hakan domin wani abin zakayi amma sai shi app din ya dinga aiki kai kuma bakason hakan, to Yanzu Alhamdulillah zaka iya maganin hakan
da farko ka tabbata kayiwa wayarka Root idan kuma bata da Root to sai kayi mata idan kuma nakasan yanda zakayiba to ka mallaki Littafin mu na Sirrin Android1,2,3 akwai bayanan aciki to bayan kayi Root din ka duba menu na wayarka Zakaga wani app mai suna (King User) shi wannan king User dole sai Anyi Root yake bayyana idan ma bai baiyyana to idan wayar taka kayi root din to saikaje google kayi download dinsa sannan kayi Install nasa saika budeshi ka duba
daga sama Zaka (Apps Record, King tool ) to saika shiga ( king tool ) dakashiga zakaga inda aka Rubuta
( Autostart ) saika shiga daka shiga zakaga dukkan
apps din dayake ( Autostart ) a On to abin da zakayi kawai Sai kamedasu (off )
shikkenan kayi maganin wannan matsalar
domin karin bayani call: 08169872309
COMMENTS