Blog Archive

Powered by Blogger.

[419] HANYOYIN DA YAN 419 SUKE AMFANI DASU DOMIN DAMFARAR MUTANE A SOCIAL NETWORK/MEDIA

Assalamu alaikum yan,uwa ma,abota harkar social network . kada ku gaji da surutuna kwanakin baya nayi bayani akan yan 419 da yanda suke shir...



Assalamu alaikum yan,uwa ma,abota harkar social network
.
kada ku gaji da surutuna kwanakin baya nayi bayani akan yan 419 da yanda suke shirya dabarunsu domin su danfari mutane su mallaki wani abu daga hannun mutane kamar kudi da sauran wasu abubuwan,
.
to Alhamdulillah mutane da dama sun fahinci irin wannan mutanen kuma sun kiyaye sannan sun sake sanar da wadanda basu saniba, yanxu Alhamdulillah kusan kowa ya gane irin wannan yaudaran da sukeyi wanda suke mata take da suna (ARASHIN TAYI AKAN BAR ARAHA) wanda xakuji sunce yanxu haka suna da 25,00000 a wayansu ko fiye da haka suna cewa a aika da sakon message a rubuta lambobin katin sai a aikasu xuwa wasu lambobinsu wanda wannan lambobin da sukace ku aika sakon idan kun duba xakuga lambar wayansune da xarar kun aika wannan sakon kai tsaye xai tafi ixuwa layukansu (sim), sukuma kafin ku farga xasuyi sauri suyi amfani da wannan katin,
.
nasan dayawa mutane yanxu sun gane wannan,
To ganin yadda yan 419 suka fahinci yanxu an fara ganosu shine suka sake bude wata sabuwar hanyar da xasuna yaudaran mutane suna karban kudinsu itama wannan hanyar bawai sabuwa bace a a ta jima suna amfani da ita wasu sun sani wasu kuma basu saniba wato ita wannan hanyar ta dade wasunku sun riga da sun santa wasu kuma yanxu haka agunsu bakuwace to komade minene yanxu sinikom zai sanar daku yadda abin yake insha Allah,
.
Hanyar da sukebi ba wani boyayyiyar hanya bane hanyar itace yanxu suna gina website ne wanda xasumar design kamar website din na campany layinne xakuga sun gina shafi wato website kalar na layukan kamar su MTN ETISALAT AIRTEL GLO xakuga site din yadau color kamar na ainihin sim dinne misali idan mtn ne zakuga sun samar yellow haka etisalat green airtel kuma red hakade suke wannan iskancin, to abin ba haka yakeba kawai salone na yaudara sabo da haka idan kukaci garo da irin wadannan shafukan to ku kula dakyau, yadda xaku gane na masu 419 ne da farko xakuga suna tallansa suna cewa for free browsing ko kuma domin samun bunus shiga nan saisusa sunan site din,
Abin lura anan baxaku taba ganin campanin layi da kansaba yana tallan wai a shiga shafinsaba,
Sannan suna cewa xakusamu bunus
a layukan nigeria babu layin da suke tallan wai xaka samu kudi mai yawaba idan ka shiga shafinsu
Sannan idan kun shiga shafin xakuga gunsa number waya saiku aika sannan kuga gun sake sa number da kuma pin wato Rechage card to idan kuka lura babu wani shafi Na layuka da suke umartar da asa kati xasuba da bunus sabo da haka wannan kadai ya isa ya tabbatar muku da irin wadannan yan 419 din sabo da haka dan Allah yan,uwa mukula sosai sannan mu kiyaye irin wadannan abubuwan domin kaucewa asara da fadawa sharrin yan 419, sannan ga wani shafi wanda shima irin wannan na yan 419 dinne idan kuka duba xakuga kome kamar yadda na gaya muku.
Ga shafin ku duba.
.
www,mtnawoof,com
.
www,mtnawoof,com
.
www,mtnawoof,com
.
www,mtnawoof,com
.
www,mtnawoof,com
.
www,mtnawoof,com
.
Sabo da haka yan,uwa ku lura dakyau da xarar kunga wata gara6asa kada kuna saurin gwadawa kuna tambaya akan irin wannan domin matambayi baya 6ata idan har kuna yan tambaya akan irin wadannan matsalolin to Insha Allah yan 419 baxasuyi nasara akan muba,
Domin karin bayani saiku biyomu ta wannan number 08169872309
.
Sanarwa: idan ka/ki karanta dan Allah ka/ki yi kokarin turashi xuwa wani gun kamar su facebook whatsapp instangram tweatter 2go da dauransu, domin yan uwa su amfana dakuma fadawa sharrin yan 419 sabo da haka dan Allah in ka/ki karanta ka/ki daure ka/ki turashi wa ko ina ta yadda alumma xasu amfana,
.
Allah ya kiyayemu ya karemu daga aikata irin wadannan aiyukan masuyi sukuma Allah ya shiryesu ameen

Call:- 08169872309

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: [419] HANYOYIN DA YAN 419 SUKE AMFANI DASU DOMIN DAMFARAR MUTANE A SOCIAL NETWORK/MEDIA
[419] HANYOYIN DA YAN 419 SUKE AMFANI DASU DOMIN DAMFARAR MUTANE A SOCIAL NETWORK/MEDIA
http://fm.nextwapblog.com/files/6475/419-icon.png
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2017/09/419-hanyoyin-da-yan-419-suke-amfani.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2017/09/419-hanyoyin-da-yan-419-suke-amfani.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy