Kamar yadda kuka sani shi whatsapp idan aka iyoma message ya fitowa a saman wayarka ta android wato notication, to shi wannan darasin ako in...
Kamar yadda kuka sani shi whatsapp idan aka iyoma message ya fitowa a saman wayarka ta android wato notication, to shi wannan darasin ako ina kake zakaga ya fito kan screen din wayan naka idan kanaso sai kayi open dinsa ka duba sannan kayi back ka dawo, abin babu wuya yadda zakayi kawai ka hau kan whatsapp din naka sannan kaje
Allah ya bada sa,a
COMMENTS