. Idan baku mantaba abaya wannan jarumi yayi film mai suna dan tijara, kuma kunga irin abubuwan daya aikata acikin wannan film din, to yanzu...
.
Idan baku mantaba abaya wannan jarumi yayi film mai suna dan tijara, kuma kunga irin abubuwan daya aikata acikin wannan film din, to yanzu ya sake sabon film din wanda yafi na baya domin acikin wannan film din har karan mahaifiyarsa yake wajen Alkali akan ta sayar masa da akuyarsa, kai abinde sai wanda ya gani kawai kuyi kasa ku danna download domin saukar dashi
.
.
Link Download Video:
Download Sabon Dan Tijara Official Trailer
Source: by Youtube.com
COMMENTS