Shin me zai biyo bayan harin bom din da ya rutsa ALAWIYYA da kuma WIZY? Garin neman gira an rasa ido! GAYE ya burma DAN’ASABE inda ya saka s...
Shin me zai biyo bayan harin bom din da ya rutsa
ALAWIYYA da kuma WIZY? Garin neman gira an
rasa ido! GAYE ya burma DAN’ASABE inda ya saka
shi yayi abinda ya dame shi. A duk abin nan da ake
ciki, AYUBA yana nan akan bakansa na ganin sai ya
shigo da TANI daga ciki, a inda shima yake ganin sharuddan da aka shimfida masa zai haifar masa da
mai ido. Anya kuwa?
.
Download dadin kowa sabon salo eps 29
COMMENTS