'Yan uwa na maza da mata na yi maku alkawari, idan ku ka zabi PDP zan dawo maku da aikin da kuka rasa, zan samar maku da ayyukan yi, san...
'Yan uwa na maza da mata na yi maku alkawari, idan ku ka zabi PDP zan dawo maku da aikin da kuka rasa, zan samar maku da ayyukan yi, sannan zamu bawa wasu daga cikin ku jari domin yin kasuwanci, a taikace kowa zai zama mai kudi idan na hau mulki"

COMMENTS