Assalamu alaikum kamar yadda kaji na fada hakanne zaka iya amsa kira a wayarka ta hanyar girgiza wayar taka wato idan an kiraka kawai saika ...
Assalamu alaikum kamar yadda kaji na fada hakanne zaka iya amsa kira a wayarka ta hanyar girgiza wayar taka wato idan an kiraka kawai saika girgiza wayar wato ka jijjigata nan take zakaga ka amsa kiran
Da farko kayi download na wannan Application mai suna SHAKE CALL.apk zaka iya samunsa a google kokuma kabi wannan link din ka dauko application din kai tsaye
DOWNLOAD SHAKE TO CALL.apk
Bayan kayi download na application din saika budeshi idan ya bude zakaga inda aka Rubuta
Enable shake to Answer Call
to kawai sai kayi click akansa wato kayi tick din shikkenan sai ka fita sannan kaje ka gwada kiran wayar taka da zarar kiran ya shigo saika jijjiga wayar taka wato ka girgizata nan take zakaga ka amsa kiran shikkenan
Haka zakanayi yayin da aka Kiraka
Allah ya bada sa,a
COMMENTS