Kamar yadda kuka sani akwai hanyoyi masu yawa wanda ake iya boye abubuwa na wayar android kamar boye folders da sauransu to amma wasu hanyoy...
Kamar yadda kuka sani akwai hanyoyi masu yawa wanda ake iya boye abubuwa na wayar android kamar boye folders da sauransu to amma wasu hanyoyin koda an boye folder to da zarar ka shiga gallary zakaga wannan abubuwan da aka 6oye, wasu kuma basaso a ga wasu abubuwan nasu to insha Allah da wannan hanyar zaka 8oye duk wani pics da videos din da bakaso a gansu, ga yadda zakayi
Da farko kaje play store ko google ka dauko wannan application mai suna
Gallery Vault.apk
Bayan kayi download dinsa saika budeshi zai nunama wajen sanya email to sai kasa email dinka daganan zakaga wajen saka password to sai kasa password wanda kakeso bayan kasa password din saika danna sannan ka duba inda akayi alamar plus + saika ta6a wannan alamar domin za6ar videos da pics din da kakeson 6oyewa da zarar ka ta6a wannan alamar + zai kawoka gallery dinka shikkenan sai kayi select na duk abin da kakeson 6oyewa da zarar ka kammala za6ar abubuwan da kakeso shikkenan saika danna Ok, nan take zai dan fara loading da zarar ya gama shikkenan,
Domin karin bayani call 08169872309
COMMENTS