Assalamu alaikum kamar yadda kuka sani ana iya samun irin wannan matsalar a memory card wani lokacin da zarar ka dora memory ka a wata wayar...
Assalamu alaikum kamar yadda kuka sani ana iya samun irin wannan matsalar a memory card wani lokacin da zarar ka dora memory ka a wata wayar saiya dawo da security wani memory kuma idan ya dade a ajiye sai kuga ya fada security wasu kuma ansa security amma ammanta to komade miyene insha Allah yanzu zaku koyi yadda zaku fitar, da farko ku tabbata kuna da wayar symbian idan baku da ita saiku nemo sannan ku sanya Memory din naku acikin wayar symbian idan kuka dorashi yahau to saiku danna
COMMENTS