image: © youtube.com . Wankin hula yana neman kai Adama dare, domin abin da ta raina yana kokarin gagarta a wannan karo. Yayin da Sabuwa ta ...
image: © youtube.com
.
Wankin hula yana neman kai Adama dare, domin
abin da ta raina yana kokarin gagarta a wannan
karo. Yayin da Sabuwa ta debo ruwan dafa kanta
har hakan ke shirin haifar mata da matsala
tsakaninta da Ayuba. A banga Stephanie kuma ta
kara shiga matsala saboda abin da Nasir ya yi mata. Domin ganin yadda za ta kaya kawai ku danna wannan link din ku saukar dashi akan wayoyinku
.
Download Dadin kowa sabon salo eposide 18
COMMENTS