Blog Archive

Powered by Blogger.

[Android] YADDA ZAKA BUDE GMAIL ACCOUNT A WAYARKA TA ANDROID CIKIN SAUKI

Kamar yadda kuka sani Gmail shine Google Mail wato wata hanyace da ake aika sako da karba tare da ajiye duk wasu sirrika na docment da saura...



Kamar yadda kuka sani Gmail shine Google Mail wato wata hanyace da ake aika sako da karba tare da ajiye duk wasu sirrika na docment da sauran abubuwa kamar yadda kuka sani gmail yana da matukar amfani ga masu amfani da wayar android sannan yana taimaka mata sosai da sosai, dan haka yanzu ga bayanin yadda zaku budeshi cikin sauki a wayar android batare da computer ba



Da farko idan ka bude wayarka da android saika shiga menu ka duba Gmail saika shiga idan ya bude Saika shiga Kana Shiga Zai Budema Page wanda zakasa sunanka Akwai First Name Da Last
Name sai Kacike Sannan kayi Click Akan Arrow Right nan take zakaga ya Budema Page
Idan Ya Bude Zakaga Inda Zakasa Sunan da kakeso email Email
Dinda ya kasance
Idan Kasa Sai kai Next Idan Sunan Da
Kasa Akwai Mai Irinsa To Zata Kaika Wani Page
anan Zakaga Akwai Wajan Zabar Gmail Sai Kashiga Zakaga Ya
Budema Gmail Name Sai Kazabi Wanda Yayima
Sauki Sai Kai idan Kuma Babu Mai Irinsa Zai Kaika Wajan Saka
to a
Akwati Na Farko Kasa Passowrd Din Da Kakeso Na
Biyu Ka Mai Maita Irin Na farko amma password din da zakasa karya gaza guda shida 6 sannan sai Kayi Next Idan Kayi Next Zai Budema Page wanda zaka tsabi tambaya sannan ka bayar amsa wato security Question da kuma security Answer to saika shiga Security Question din ka tsabi tambayar sannan kayi kasa ka bada amsar shikkenan daganan zai nunoma inda zakayi copy na wani Rubutu ajikin hoto ka sashi a wani dan box dake kasan hotan shikkenan saika shiga Contunio shikkenan.


Allah ya bada sa,a

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: [Android] YADDA ZAKA BUDE GMAIL ACCOUNT A WAYARKA TA ANDROID CIKIN SAUKI
[Android] YADDA ZAKA BUDE GMAIL ACCOUNT A WAYARKA TA ANDROID CIKIN SAUKI
http://fm.nextwapblog.com/files/6475/gm-icon.png
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2017/09/android-yadda-zaka-bude-gmail-account.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2017/09/android-yadda-zaka-bude-gmail-account.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy