Nasan zakuji mamaki yayin da kukaji Ance ana iya sanya wayar Android tana magana, to hakan ne zaka iya sanyata tana magana batare da bata lo...
Nasan zakuji mamaki yayin da kukaji Ance ana iya sanya wayar Android tana magana, to hakan ne zaka iya sanyata tana magana batare da bata lokaciba ga yadda zakuyi
Da FarKo, Ka Bude Settings Din Wayar TaKa Ta Andriod, SaiKa duba inda aka Rubuta Accessibility to saika Budeshi da zarar ka bude ZaKaga inda aka Rubuta Talkback, Sai Kayi click akansa, ZaKu Ganshi A Off, to Sai Ku Maidashi Zuwa On, ShiKenan Ka mayar da wayarka ta Android mai magana,
Sai kaje ka gwada ta6a wani abun zakaji ta kama sunansa, amma idan zaka bude abun saide kayi click sau biyu saiya bude amma idan kawai ta6ashi kayi saide kawai ya fadi iya sunan abun,
Allah ya bada sa,a
Domin karin bayani call 08169872309
COMMENTS