image © youtube.com Wata sabuwa Bayan Malam Tsalha ya nuna muradinsa na son auren Gimbiya, saita nuna masa rashin amincewarta, inda ta bayy...
Wata sabuwa Bayan Malam Tsalha ya nuna muradinsa na son
auren Gimbiya, saita nuna masa rashin
amincewarta, inda ta bayyana masa cewa a yanzu
ba aure ne a gabanta ba, wannan dalili yasa Malam
Tsalha ya tunzura, inda kai tsaye ya nufi wajen
Maigari domin da zummar huro musu wutar da zatayi sanadin yi musu korar kare daga garin na Dadin
Kowa.. Shin burinsa zai cika ?
.
Domin ganin wannan chakwaliya saiku dannan download dake kasa domin saukar dashi akan wayoyinku!
.
Download Dadin kowa sabon salo eposide 21
.
Kuci gaba da kasancewa damu akowane lokaci
COMMENTS