. Hankalin Adama ya sake tashi bayan da ta yi yunkurin lallaba mai gidanta Kamaye akan ya hakura ya koma gida, inda shi kuma ya lashi takobi...
.
Hankalin Adama ya sake tashi bayan da ta yi
yunkurin lallaba mai gidanta Kamaye akan ya
hakura ya koma gida, inda shi kuma ya lashi
takobin har abada ba zai koma ba. Kadan ya rage
ta fashe da kuka, amma a karshe Zaliha ta shawo
kansa, ya janyo kudurinsa. Sai dai kuma kalma daya da Adama ta furta masa tasa yayi nadamar
dawowarsa gidan
©youtube.com
.
Domin ganin wannan chakwakiyar saiku danna download dake a kasa
.
Link Download Video: Download Video Dadin Kowa Sabon Salo Episode 19
Kuci gaba da kasancewa damu akowane lokaci domin subur buda mazga da sambade bade wa abubuwan damuke kawo muku
COMMENTS