Kamar yadda aka sani ana browsing a computer ta hanyar amfani da modem wanda shine xaka sanya sim sannan kayi browsing a computer to Alhmd ...
Kamar yadda aka sani ana browsing a computer ta hanyar amfani da modem wanda shine xaka sanya sim sannan kayi browsing a computer to Alhmd yanzu cikin ikon Allah zaku karanta bayanin yadda zakuyi browsing a comouter ba tare da modem ba ta hanyar amfani da wayar android ita wayan naka ita zata zama kamar modem din
Idan kana bukatar hada ta da computer to ana amfani da
Wi-Fi, to yanzu saika bi wadannan matakan da farko.
1. Kaje Settings > Wireless & networks> Tethering &
portable hotspot.
2. Saika duba Portable Wi-Fi hotspot ka
bude shi.
3. Bayan wasu yan dakikoki, Wi-Fi network
din zai bayyana akan wayan daga sama.
4. Sannan kaje portable Wi-Fi hotspot
settings > sannan kayi configure din Wi-Fi
hotspot.
Wato wurin duka ka cike su, Username da Password.
> Network SSID= Kasa abinda kaga dama
kamar sunanka ko inkiyarka.
> Security==WPA2 PSK
> Password naka ya kasance guda takwas
zuwa sama
5. Idan ka bude shi, yana dauke da sunan
kamfani, saika bashi naka kasa masa
password yadda kana hadawa zai fara,
amma idan ka bude ka barshi kara zube, ko
kuma baka bude Wi-Fi dimba, to bazaiyi
connect ba, zaita cewa asa password. Ka barshi abude karka rufe, sannan kayi
search nasa.
6. Saika bude Computer/
naka, kayi search na Wi-Fi, nan take zaka
kamo na wayar Android naka, saika latsa
connect, ka ci gaba da browse naka cikin sauki.
7. Idan kana bukatar katsewa, saika koma
cikin Settings > Wireless & networks >
Tethering & portable hotspot na wayanka
saika danna rufewa shikkenan ka gamaka gama.
Allah ya bada sa,a
COMMENTS