Wasu lokutan kaida abokinka kunaso kuyi turi na wani abu a tsakaninku sai kuma kaga an samu matsala babu chaji a wayar shi abokin naka wanda...
Wasu lokutan kaida abokinka kunaso kuyi turi na wani abu a tsakaninku sai kuma kaga an samu matsala babu chaji a wayar shi abokin naka wanda zaima turin kai kuma abun kana bukatarsa da gaggawa amma dole ka hakura sabo da matsalar rashin chaji a wayar wannan abokin naka gashi kuma babu wani hanyar chaji a wannan lokacin,
To Alhamdulillah a yanzu insha Allah inde irin wannan matsala ya faru to cikin sauki zaka chaja wayar abokin naka. Ga yadda zakuyi idan hakan ta faru,
Da farko ka samu { OTG cable } shi otg cable wani cable ne na zamani wanda wasu wayoyin zakuga suna zuwa dasu wato cable ne zaku ganshi da kai guda biyu wato dana chaja android da kuma usb to irin wannan shine otg cable zaku iya samunsa a shagunan da akese da kayayakin waya, to da zarar kun samu wannan cable din to shikkenan duk lokacin da irin haka ya faru cikin sauki zaku jonawa abokinku ku bashi chaji, to da zarar kun nemo wannan otg cable din saiku jona wajen charge din ajikin taku wayar sannan kayi connect din wayar da zaka baya chargin din, bayan hayi haka shikkenan, nan take daya wayar wanda bata da charjin zatana zukar na daya wayar mai chargin shikkenan ka yiwa abokinka chargi, ammafa ka sani ita wayar abokin naka a gaskiya bazata cikaba misali idan mai chargin tana da 100% to wanda ka jonawan da zarar ta kai 70% ko 80% zata dena zuka shaka abun yake, sannan kuma ka sani shi irin wannan cable din baya aiki a wayoyi tsofin yayi wanda ta jima saide wayoyinmu na yanzu dan haka saide ka gwada idan zaiyi a taka, Allah ya bada sa,a
Domin karin bayani call 08169872309
COMMENTS