. Kamar yadda kuka sani youtube yana bada wahala wajen download na video acikinsa wani lokacin harsai anyi amfani da wani shafin na dabam wa...
.
Kamar yadda kuka sani youtube yana bada wahala
wajen download na video acikinsa wani lokacin
harsai anyi amfani da wani shafin na dabam wanda za ayi copy na link din video aje wani shafin asanya
sannan asamu damar sauke wannan video
kokuma ayi amfani da link na video a opera a dan
masa wani gyara sannan asamu damar download,
yin hakan yana bawa wasu mutanen wahala wasu
kuma hakanma basu iyaba to yanxu Alhmd ga wata hanya mai sauki wanda ita wannan hanya
direct xakuyi download na duk video da kukeso,
.
Abin babu wuya da farko kuyi download na wannan app mai suna Vidmate zaku iya samunsa a play store kokuma kubi wannan link domin ku dauko shi:
.
Download Vidmate.apk
.
Bayan kun daukoshi saikuyi install dinsa sannan ku budeshi zakuga shafuka aciki kamar su youtube whatsapp instgram da sauransu to duk wannan shafukan zaku iya download na video daga cikinsu kai tsaye, idan zaku dauko video daga youtube to saiku shiga youtube din ku Rubuta sunan Video da kukeso sai kuyi search da zarar kun sameshi kai tsaye zakuyi download dinsa,
Allah ya bada sa,a
COMMENTS