Assalamu alaikum Yau gani tafe da wani dan karamin bayani akan yadda xaku maida rubutu xuwa magana a wayar symbian wato zakayi rubutu sannan...
Assalamu alaikum
Yau gani tafe da wani dan karamin bayani akan
yadda xaku maida rubutu xuwa magana a wayar
symbian wato zakayi rubutu sannan rubutun ya karanta kansa
Abin babu wuya kawai kuyi download na wani
app mai suna
Text to Speech.sis xaku iya samunsa a goolde bayan kunyi download dinsa sai kuyi install
dinsa saiku budeshi
Xakuga gun rubutu saiku rubuta abin da kukeso
sannan ku danna option ku shiga read nan take
xakuyi rubutun ya karanta kansa
Allah ya bada sa,a
COMMENTS