[Java Phone] YADDA ZAKU SANYAWA KOWANE IRIN APPLICATION HANDLER . Assalamu alaikum da fatan kowa yana lafiya Darasin mu nayau shine yadda xa...
[Java Phone] YADDA ZAKU SANYAWA KOWANE IRIN APPLICATION HANDLER

.
Assalamu alaikum da fatan kowa yana lafiya
Darasin mu nayau shine yadda xaku sanya handler a kowane irin application
Idan akace handler shine misali kamar opera da su facebook xakuga akwai wanda suke da handler da wannan handler din ana iya seta free browsing misali idan akace ga free browsing sai kuji ance anemi opera handler domin dole saida wannan opera handler din sannan xa,a samu damar seta wannan free browsing din
Kuma wasu handlers din suna dan wahalar samu wasu kuma koda kun samesu suna da wahalar setawa to amma yanxu insha Allah sinikom xai muku bayanin yadda xaku hada handler da kanku kuma wanda take ta saukin seta free browsing
Nasan kuna iya ganin opera mini handler da facebook handler da 2go handler to insha Allah kuna yanxu xaku koyi yadda xaku iya sanyawa kowane irin application ya xama handler
Abin da ake bukata shine wani application mai suna [HANDLER EMBEDDER] da kuma [BlueFTP] xaku iya samun shi wannan application din a www.arewanet.com bangaren java Application kokuma ku hau wannan link din domin ku daukoshi
.
Ga link din

COMMENTS