yadda zaka rufe post daga dukkan member sai admin kadai. Wannan ba wani abune mai wahala ba, kawai abinda zakai kaje kabi takan application ...
yadda zaka rufe post daga dukkan
member sai admin kadai.
Wannan ba wani abune mai wahala ba,
kawai abinda zakai kaje kabi takan
application kaje group dinka.
Kaje edit page wajen da zakaga anyi hoton
biro a mazgade.
SaIka shiga zakayi can kasa gurin post permission zakaga gurin zabe kamar haka
1,member and admin can post to the group,
wato da admin da member kowanne zai post
a group din.
.
2,only admin can post to the group,
.
ma'ana admin mamallakin group dinne kadai zai
post a group din wato admin.
To anan saika zabi wanda zaka zaba na daya
kona biyu, daga kasa kuma zakaga inda aka rubuta.
.
Admin can approve the post wannan kuma
yana aikine da na daya wato "member and
admin can post to the group"
.
Shikkenan
.
Allah ya bada sa,a
COMMENTS