Kamar yadda kuka sani psp wata emilator ce wanda ake games na HD acikinta wato anayin games masu kyau acikin wannan psp din wato kamar de Xb...
Kamar yadda kuka sani psp wata emilator ce wanda ake games na HD acikinta wato anayin games masu kyau acikin wannan psp din wato kamar de Xbox, to acikin ita wannan psp din kamar yadda kuka sani ana wasan Ball aciki akwai ball pes2016 da sauran wasassuka to insha Allah acikin wannan darasin zaku koyi yadda zaku hada 2player ko ince multiplayer wato kaida abokinka kunayin abinku shi a wayarsa haka kaima a wayarka, wato zaku hada pes2016 kokuma wata kalar kuyi abinku tare.
Da farko abin da zakuyi daya daga cikinku yaje yaje ya bude < hotspot > dinsa domin budewa sai yaje < Setting > na wayarsa saiya shiga < mobile network > sai < More wireless > sai ya shiga < Teathering hotspot > sai yayi touch dinsa wato ya kunna shi idan ya budu zai nunama
notification asaman screen dinka to shikkenan, ka gama bude hostpot dinka
Sannan shikuma abokin naka saiya bude wifi dinsa sai yayi Seaching dinka da zarar ya fara Search idan ta nemo zatayi connect,
Shikkenan kun gama da wannan bangaren
Yanzu dukkan ku saiku shiga cikin psp dinku idan ta bude saiku duba inda aka Rubuta < Setting > saiku shiga nan sannan ku shiga < Network > idan ya bude zakuga Rubutu guda uku to kawai sai kuyi Tick na
(Enable networking/WLAN )
Sannan kuyi kasa ku sakeyin Tick na
(Enable built-PRO ad hoc server)
Sannan saiku shiga na tsakiyar wato inda aka Rubuta:
(Change PRO ad hoc server IP address net)
saiku shiga nan zakuga wani Rubutu kawai saiku goge wannan Abun da kuka gani agun sannan ku Rubuta wannan lambobin agun 192.168.43.1
Sannan saiku duba kasa inda aka Rubuta (Change MAC address) saiku daddanna har saiya koma irin wannan
df: 14:98:dO:da:fe
Shima abokin naka haka xaiyi
Bayan kun gama wannan
yanzu saiku dawo kushiga
cikin pes 2016 ko 2013 koma wace ir
in Ball Ce acikin PSP din bayan kuna shiga saikuje ku shiga Match
sai kuyi kasa zakuga adhock to kuna shiga zakuga
tayi loading bayan ya gama zakuga zabi guda biyu to acikinku wani saiya shiga na Sama wani ya shiga na kasa to bayan kun shiga zata fara Searching na wifi din wancan da zarar ta nemo shi to saika taba zakaga tahada shikkenan shi wanda aka
nemo sai ya shiga to next match saiku farayi kowa yaje ya tsabi club din da yakeso saiku fara abinku idan kuma bata
haduba to sai ku chanja yadda kuka hada abaya wato sai wanda ya hau na sama saiya dawo yahau na kasa shima na kasa ya hau na sama idan tayi connecting shikenan saikuje ku fara abinku.
Allah ya bada sa,a
COMMENTS