Mutane da yawa suna bude group ko page a facebook domin su yada wata manufar tasu walau karantarwa, wa,azantarwa kokuma nishadantarwa, to am...
Mutane da yawa suna bude group ko page a facebook domin su yada wata manufar tasu walau karantarwa, wa,azantarwa kokuma nishadantarwa, to amma inda matsalar take shine Rashin sanin yadda zasu tallata wannan page din nasu ko group nasu sunaso jama,a su san da wannan shafin to amma saide kawai su hakura da yan kadan domin rashin sanin yanda zasu tallatashi ya sanu a duniyar facebook,
to Alhamdulillah insha Allah yanzu mai karatu zai koyi yanda zai tallata page ko group dinsa cikin sauki,
.
To kafin ka tallata page ko group dinka dole saika nemo ID na page ko group din naka domin ita wannan tallan bata iyuwa saida ID, to yanzu ga yanda zaka gano ID na page ko group din naka,
.
Da farko kahau facebook dinka ta opera sai kaje page din naka ko group din wanda kakeson ka tallata to da zarar ya bude saika danna menu na operar zakaga new addres kokuma da zarar ka danna menu na opera zakaga wani dan link a sama kamar de yanda yake ajikin wannan hoton
idan ka lura zakaga wasu tarkacen Rubutu to da zarar ka budeshi zaka ganshi kamar haka
.
https://mobile.facebook.com/SIRRIN-ANDROID-705152706326809/?ref=opera_speed_dial
.
Amma wannan na page dinane to kaima idan kayi haka xaka gani, to ka lura dakyau akwai wasu lambobi guda 15 to wannan sune id na page ko group naka wato wadannan 705152706326809 to wannan sune id na page ko group dinka.
To wannan id din sune zaka sakasu acikin nan @[id dinka anan:0] sai kayi post a facebook zakaga sunan page din naka ya bayyana ta yanda kowa zai samu damar dannawa yayi like ko join, to yanzu idan ka tashi sai kasa id din kamar haka @[705152706326809:0] to da zarar kayi hakan sai kayi copy dinsa kaje kayi post a facebook zakaga ya bayyana kamar haka: SIRRIN ANDROID
.
Shikkenan sai kaje ka tsara tallarka yanda kakeso sannan kasa code na id din naka kamar haka @[705152706326809:0] shikkenan zakaga sunan page ko group din ya bayyana,
.
Da fatan an fahinta.
.
Domin karin bayani 08169872309
COMMENTS