salam, barkanmu da warhaka. Wannan rubutun zaiyi bayani ne akan yanda ake yin rubutu da wasu kalolin daba sa6anin normal kala wadda aka Sani...
salam, barkanmu da warhaka. Wannan rubutun
zaiyi bayani ne akan yanda ake yin rubutu da wasu
kalolin daba sa6anin normal kala wadda aka Sani
wato baka(black), amma acikin Facebook kadai. Idan kanaso zaka saka wa rubutun da zakayi wata
kala ta daban, sai ka rubuta wadannan codes din a
farko kafin ka fara rubutun. Kowanne code da irin
kalar da zai bayar. _Gasu kamar haka:
Abin lura: idan kuma kalar background din rubutun
kukeso zaku canja to shima ba wuya kawai zaka cire wannan= fg
din kasa= bg
bazai chanja kalar ba sai in kayi posting inde a opera ne dole sai a mobile facebook koluma Lite. sannan idan zakuyi post din ku tabbata kun cire wannan alamar ta + idan baku cireba to abin bazai yiba dan haka saiku cire
.
Kuci gaba da kasancewa da wannan shafin akowane lokaci domin samun sababbin post akan kimiya da fasaha
COMMENTS