Blog Archive

Powered by Blogger.

Ban san ya akayi rayuwata ta susuce ba – inji Zainab Indomie

Fitacciyar jarumar da aka daina yayinta, Zainab Abdullahi da aka fi sani da Zainab Indomie ta bayyana cewa ba ta san yaya aka yi rayuwar akt...


Fitacciyar jarumar da aka daina yayinta, Zainab Abdullahi da aka fi sani da Zainab Indomie ta bayyana cewa ba ta san yaya aka yi rayuwar aktin dinta ta susuce ba duk da daukakar da ta samu a masana’antar fina-finan Hausa. Jarumar ta ce ta samu daukaka tun tana karama, amma saboda kaddara ba ta san abin da ya faru ba yanzu ta rasa komai. Ta ce, “Na samu daukaka tuna ina karama, wani abu ya faru yanzu dai na rasa komai, babu ganganci a ciki, ba na kuma ganin laifin kowa, ban kuma zargi kowa ba sakamakon mawuyacin halin da na shiga. “A halin da ake ciki ba zan iya tunawa da komai ba, ba zan iya cewa ga abin da ya sa na samu kaina a cikin mawuyacin hali ba. Idan har laifina ne ina rokon Allah Ya yafe mini, idan ma laifin wani ne to Allah Ya yafe masa,” inji ta. Jarumar ta kuma roki Allah Ya sanya ta da sauran jama’a a kan hanya madaidaiciya. Ta ce, “Na gode wa Allah saboda jarrabawar da ya yi mini, ina rokon Allah Ya fitar da ni daga wannan jarrabawar. Na mika kaina ga hannun Ubangiji. . Copyright @aminiya

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: Ban san ya akayi rayuwata ta susuce ba – inji Zainab Indomie
Ban san ya akayi rayuwata ta susuce ba – inji Zainab Indomie
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEg6stmhxQGZpPy26KoX8gHDVLpaSg3kATc3H_52MCw1x2ho4lfLBHDfv-xJ40KNe-NqRAWsvbBG4pb1R9jLIPeb2RihCN4-KTSYvFG25BhKVlQjJrcGZgATiBDWYoO5t34W_5LoN_ui2J71/s320/zainab_indomie.jpg
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEg6stmhxQGZpPy26KoX8gHDVLpaSg3kATc3H_52MCw1x2ho4lfLBHDfv-xJ40KNe-NqRAWsvbBG4pb1R9jLIPeb2RihCN4-KTSYvFG25BhKVlQjJrcGZgATiBDWYoO5t34W_5LoN_ui2J71/s72-c/zainab_indomie.jpg
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2018/08/ban-san-ya-akayi-rayuwata-ta-susuce-ba.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2018/08/ban-san-ya-akayi-rayuwata-ta-susuce-ba.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy