Kungiyar hadin kan matasan kasar hadejia ta samar da application na kungiyar mai suna MATASAN KASAR HADEJIA kuma wannan application anyi s...
Kungiyar hadin kan matasan kasar hadejia ta samar da application na kungiyar mai suna MATASAN KASAR HADEJIA
kuma wannan application anyi shine domin sake hada kan matasan kasar hadejia
sannan wannan application zaiyi amfani akowace irin wayar android batare da wani matsalaba Domin sauke wannan Application akan wayoyinku na android saiku danna: Download Matasan kasar hadejia.apk mungode!
COMMENTS