Blog Archive

Powered by Blogger.

[Android] Yadda zakayi Screenshot a wayar Android ta hanyar Girgiza wayarka

nasan zakuyi mamaki yayin da kukaci karo da wannan bayanin na yanda zaku dauki screenshot ta hanyar girgiza wayar, to ba abun mamaki bane do...



nasan zakuyi mamaki yayin da kukaci karo da wannan bayanin na yanda zaku dauki screenshot ta hanyar girgiza wayar, to ba abun mamaki bane domin kuwa wannan karamin abune, a fannin kimiyyar wayar Android, kuci gaba da kasancewa damu akowane lokaci domin samun ire iren wadannan,
yauwa to bari muci gaba, to da farko abin da zakuyi shine, kawai kuyi download na wannan application mai suna Screenshot Touch, saiku danna download dake kasa domin saukar dashi akan wayoyinku:

Download Screenshot touch
.
Bayan kunyi download dinsa sai kuyi install dinsa sannan ku budeshi, da zarar kun bude, saiku danna inda aka Rubuta Start Capture monitoring Service da zarar kun ta6a zakuga wajen yayi ja to shikkenan saiku fito wato kuyi minimizing, zakuga wani icon na camera ya fito, to in kunaso ku dauki hoto wato screenshot to zaku iya ta6a wannan icon din, kokuma kawai ku Girgiza wayar, da zarar kunyi hakan nan take zata dauki screenshot din, shikkenan haka zaku dinga yi idan kunason daukan screenshot,
.
Allah ya bada sa,a
.
Please kuyi share zuwa kafofin sadarwa, facebook/whatsapp/twitter da sauransu
.
Mungode,
.
Please kuyi subscribe na channel dinmu ta youtube, saiku danna hoton dake kasa domin kasancewa da channel dinmu na youtube, HausaClass tv

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: [Android] Yadda zakayi Screenshot a wayar Android ta hanyar Girgiza wayarka
[Android] Yadda zakayi Screenshot a wayar Android ta hanyar Girgiza wayarka
http://fm.nextwapblog.com/files/6475/shake.png
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2018/05/android-yadda-zakayi-screenshot-wayar.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2018/05/android-yadda-zakayi-screenshot-wayar.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy