Shugaba Muhammad Buhari ya bayyanan kudirinsa na sake tsayawa takara shugabancin kasar nan a shekara 2019. Shugaba Muhammadu Buhari ya bayya...
Shugaba Muhammad Buhari ya bayyanan kudirinsa na sake tsayawa takara shugabancin
kasar nan a shekara 2019. Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana hakan ne a wurin taronsu na jam iyar APC wanda suka
gabatar a yau. Mun samu labarin haka ne a shafin twitter na
gomnan jihar kaduna, Nasir el-Rufa,i. Gwamnan ya rubuta a shafin kamar haka
shugaba Buhari ya bayyana wa APC kudirinsa na
sake tsayawa takara karo na biyu.
.
Source by leadershipayau
COMMENTS