Blog Archive

Powered by Blogger.

Sambo Dasuki Ya Maka DSS A Kotu, Yana Neman Diyyar Naira Biliyan Biyar

Tsohon mai ba shugaban kasa shawara a fannin tsaro NSA Sambo Dasuki ya shigar da sabon kara a kotun a tarraya dake Abuja ya na neman kotu ta...



Tsohon mai ba shugaban kasa shawara a fannin
tsaro NSA Sambo Dasuki ya shigar da sabon kara
a kotun a tarraya dake Abuja ya na neman kotu
ta tabbatar masa da hakkinsa na dan adam a
kuma gagauta sakinsa daga tsare shi da
hukumar DSS ke yi. Dasuki, wanda ke a tsare a hannun hukumar DSS
tun a ranar 29 ga watan Disamba 2015 yana
kuma neman a biya shi diyyar Naira Biliyan 5 na
take masa hakkinsa na walwala da aka yi masa. A kara mai namba FHC/ABJ/CS/263/2018 wadda
aka shigar ranar 15 ga watan Maris 2018, tsohon
NSA ya kuma bukaci kotu ta tilastawa wandanda
yake karar dasu nemi garafar sa a manyan
jaridun kasar nan guda 2 saboda take masa
hakkinsa na dan adam kamar yadda yake a sashi na 34(1), 35(1), (4) & (5), 37 & 41(1) na kundin
tsarin mulkin tarayyar Nijeriya na shekarar 1999
(kamar yadda aka yi wa gyara) Cikin wadanda ake karar a kwai shugaban
hukumar DSS Mista Lawal Daura, da hukumar DSS
da kanta da kuma Ministan shari’a na kasa Mista
Abubakar Malami. An mika sauraron karar ga
maishari’a Ahmed Mohammed na babban kotun
tarayya yankin Abuja, amma har zuwa hada wannan rahoton ba a aiyana ranar da za a
saurarin karar ba.
.
Source by leadershipayau

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: Sambo Dasuki Ya Maka DSS A Kotu, Yana Neman Diyyar Naira Biliyan Biyar
Sambo Dasuki Ya Maka DSS A Kotu, Yana Neman Diyyar Naira Biliyan Biyar
http://fm.nextwapblog.com/files/6475/dasuki.jpg
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2018/04/sambo-dasuki-ya-maka-dss-kotu-yana.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2018/04/sambo-dasuki-ya-maka-dss-kotu-yana.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy