Kowa ya tuna bara bai ji dadin bana ba, Malam Kabiru ya tuno tare da yabawa Marigayiyar matarsa; wato Ladingo. Hali ya fara fitowa a zaman K...
Kowa ya tuna bara bai ji dadin bana ba, Malam Kabiru ya tuno tare da yabawa Marigayiyar matarsa; wato Ladingo. Hali ya fara fitowa a zaman Kyauta Dillaliya da kawarta Hafsatu tsohuwar matar tsohon soja. Hafsatu ta jiyo Labarin da ya saka ta taje wajen tsohon sojan yin gaisuwa a rokon iri. Harisu ya zama gogagge na wajen Goga! . Domin ganin yanda zata kaya dannaDOWNLOAD NOW domin saukar dashi akan wayoyinku
COMMENTS