Wannan wata damace ko kuma nace tallafi wanda kamfanin MTN suka fitar da wani tsari mai suna MTN XTRA CASH mtn xtra cash tsari ne da aka fit...
Wannan wata damace ko kuma nace tallafi wanda kamfanin MTN suka fitar da wani tsari
mai suna MTN XTRA CASH mtn xtra cash
tsari ne da aka fitar dashi a cikin wannan watan da muke cike tsarine da zai baka damar
aron ai nihin madarar kudi daga layin ka zuwa
asusun ka na Banki, Kamar Yadda wasu suka sani karshen shekarar
data fita Etisalat|9mobile suma sun fitar da hanya makan mancin wannan Dan haka suma MTN ba,a barsu a bayava domin kuwa suma sunfitar da tasu wanda ma
nake tunanin yafi na etisalat Suna bada rancene daga N5000 dubu biyar zuwa N10000 dubu goma sai dai kuma a tsarin nasu sai idan kana da A susu a DIAMOND BANK wanda wasu suka fi
sani da DYA Sannan a duk kanin kudin daka aro daga gare
su suna cire 15% bugu da kari ba kowane suke bashi ba sai
wanda keda rabo,
.
DOMIN RANCEN kAWAI KA GWADA DANNA, *606# codes dinda suka sansa wajen rancen kudi ko
data bayan kun danna sai kuyi reply
Number 4 wato XTRA CASH daga nan sai kuyi apply.
.
Allah bada sa,a
.
Source by: @zeetownnet.blogspot.com
COMMENTS