Da yammacin yau Alhamis ne a ka ji karar fashewa wacce ta biyo baya da karar harbe- harben a wani yanki na garin Maiduguri dake jihar Bornu....
Da yammacin yau Alhamis ne a ka ji karar
fashewa wacce ta biyo baya da karar harbe-
harben a wani yanki na garin Maiduguri dake
jihar Bornu. Ba a tabbatar da a ina lamarin ke
faruwa ba, amma an ga jami’an soji suna shirin
tunkarar inda karar harbe-harben ke fitowa. Cikakken rahoto zai biyo baya.
.
Source @leadershipayau
COMMENTS