Wani lokacin zakaga haka kawai ka ajiye wayarka amma saika manta inda ka ajiyeta, kokuma ka ajiyeta amma sabo da wani uzurin sai ka dinga ko...
Wani lokacin zakaga haka kawai ka ajiye wayarka amma saika manta inda ka ajiyeta, kokuma ka ajiyeta amma sabo da wani uzurin sai ka dinga kokonton ina ka ajiyeta, misali, ka ajiyeta a dakinka ko wani ofishinka to amma saika rasa inda ka ajiyeta gashide acikin dakin take amma ka manta a wane bangare take, kuma kai gashi babu wata wayar awajenka balle ka kira takan ta yanda zakaji ring sannan kaga inda take,
to idan irin haka ta faru to karka damu domin ga wata hanya mai sauki wanda kawai zakayi tafi wato (CLAP) sau uku da zarar kayi inde wayar a wannan wajen take to nan take zakaji ta dauki ringi,
nasan zakuyi mamakin hakan to kada ku damu inde kuna tare da wannan shafi www,hausaclass,com to insha Allah zaku rinka samun ire iren wadannan abubuwa.
To da farko de yanda zakuyi shine kuje play store ko google, kuyi download na wannan application mai suna ==>CLAP TO FIND MY PHONE<== bayan kunyi download dinsa saikuyi install dinsa sannan saiku budeshi, idan kun bude saiku shiga inda aka Rubuta > Clap to Find p < idan ya bude saiku shiga inda aka Rubuta >Find My Phone< da zarar kun shiga sai kuyi ON dinsa shikkenan akasa kuma zakuga setting to anan zaku seta tazarar nisan inda wayar zataji tafin, to da zarar kun gama seta komi shikkenan sai kuyi minimizing ku fito sai kuzo ku gwada saiku dan matsar da wayar taku gefe sannan sai kuyi tafi sau uku, da zarar kunyi nan take, insha Allah zakuji wayar tadau Ringin, shikkenan
.
Allah ya bada sa,a
.
Kada ku manta kuci gaba da kasancewa da wannan shafi mai Albarka domin sankamar sinki sinki, abubuwan da muke koyarwa
COMMENTS