idan bakaso ayi request dinka wato bakaso wani yayi add dinka to ga hanyar da akebi kaje facebook dinka bayan ka bude saikayi can kasa xakag...
idan bakaso ayi request dinka wato bakaso wani yayi add dinka to ga hanyar da akebi
kaje facebook dinka bayan ka bude saikayi can kasa xakaga < Setting & privacy > saika shiga nan idan ya bude sai ka shiga inda aka rubuta < Privacy > idan ya bude saika duba inda aka rubuta
< Who can send Your friend request >
to saika shiga nan ka maidashi < only me >
shikkenan ka gama
Allah ya bada sa,a
COMMENTS