Alawiyya ta dawo garin Dadin Kowa, Mallam Kabiru yana kokarin ganin Delu Chogal ta tare. Ita kuma Delu Chogal tace lallai babu inda zata je ...
Alawiyya ta dawo garin Dadin Kowa, Mallam Kabiru
yana kokarin ganin Delu Chogal ta tare. Ita kuma
Delu Chogal tace lallai babu inda zata je har sai
mallam Kabiruya turoda marsandi. Tirkashi! Ina
mallam Kabiru zai samo marsandi?
Danna Download na kasa domin saukar shi akan wayoyinku
.
Download Now
COMMENTS