Zaka iya daukan kowane abu dake kan wayar abokinka kamar su wakoki video hotuna da sauran abubuwa kuma ba tare da yasaniba idan har bluetoot...
Zaka iya daukan kowane abu dake kan wayar abokinka kamar su wakoki video hotuna da sauran abubuwa kuma ba tare da yasaniba idan har bluetooth dinsa abude yake, ammafa a irin wayoyin java kamar su: Nokia, asha, 2700 c1 c2 c3 x2 da sauran ire iren wadannan wayoyin sune akeyin wannan abun banda Android.
Abin da zakayi kawai shine ka tabbata kana da blueftp idan baka da ita to sai kayi download dinta a google kokuma wani wap din to idan ka mallaki blueftp saika budeta idan zaka bude zakaga ta nunama alamar ka bude bluetooth to saika danna yes domin budewa idan ka bude to shima wanda zakadau abin nasa ya kasance bluetox dinsa abude yake to kawai ka danna menu na blueftp zakaga search bluetox ko kuma ka duba saman blueftp zakaga an rubuta blutox daga gefan dama to sai ka dannan right key wato kifiyar gefe zakaga bluetox ya fara connecting to idan ya kamo wayar abokin naka nan take zakaga kan wayarsa wato memory da kuma phone to saika bude inda kakeso kadau abin sai kayi copy ta hanyar danna menu idan kashiga menu din zakaga copy kokuma ka danna 1 duk shima copy ne bayan kayi copy sai ka danna gefan hagu wato kifiyar gefe zakaga ka dawo kan wayarka da memory to sai kaje foldar da kakeso ka ajiye saika shiga menu zakaga post kokuma ka danna 3 domin yin post shikkenan idan zaka koma kan wayar abokin naka kawai gefe zaka danna wato right key sai kayi copy din idan kuma zaka dawo kan wayarka to lept key zaka danna wato bangaren hagu zata nuno kan wayarka sai kayi post shikkenan ka gama
.
ALLAH YA BADA SA.A
COMMENTS