Blog Archive

Powered by Blogger.

[Android] Yadda zaka bawa wayarka Umarnin duk Abin da kakeso tayi maka ba tare da wayar tana Hannun kaba

Wani lokacin zakaga muna YAWAN mantawa da wayar mu A gida ko OFFICE ko wani wajen dabam, kuma gashi kanaso ka amsa kira ko za'a turo mak...



Wani lokacin zakaga
muna YAWAN mantawa da wayar mu A gida ko OFFICE ko wani wajen dabam, kuma gashi kanaso ka amsa kira ko za'a turo maka da wani SAKO sai akayi
rashin SA'a sai kamanta da 'ita a gida ko wani waje
Kuma bakaso ay maka danne danne to i'dan haka
ta kasance da kai karka damu
xandan maka dan karamin bayani akan wannan
matsalar
.
SHIDAI WANNAN [APPLICATION DIN DA ZAN
BAYAR YANA AIKINE KAMAR HAKA] . . ZAKA I'YA
SHIGARDA SECURITY A WAYAR BAYAN KAMANTA
DA ITA A GIDA KO WANI WAJE . . ZAKA I'YA SATA TA
BUDE MAKA [DATA] KO TA KASHE [DATAR] . . ZAKA 'IYA SATA TAY TAYIN [RING TONE] . . ZAKA I'YASATA
TA BUDE MAKA [WIFI KOTA KASHE] . . ZAKA IYA
SATA ACIKIN [SILET] . . DADAI SAURAN ABUBUWA..
.
.
AMMA DUK WADANNAN ABUBUWAN DANA ZANO ZAKA I'YA SARRAFA WAYARNE TA HANYAR AMFANI
DA WAYAR ABOKINKA.. KUMA WAYAR TAKA TANAGIDA
.
Kardai na cika kuda SURUTU. KAY SAURI
KAY DOWNLOAD DIN [APP] DIN ANAN . .
dana
.
Download Remote phone Access.apk .
.
sai ka budesa a wayar taka ta [ANDROID]
.
.
xakaga sunce maka [enter passcode]
.
.
wato anan ana nufin kashigar da numbobi guda
HUDU 4
. .
sai ka kara maimaita hudun nan akasan DA da kasa
4number din nan.
.
.
SAI kay [OK] .
.
Click=> [General Settings]
.
.
xakaga wurinda aka rubuta . [Enable Remote Access]
.sai kabisu duk kay musu[mark]
.
.
Prmary Email addres]
anan [ana nufin kashigar da EMAIL din abkinka wanda kakeso ka dinga samun NOTFICATIONS din
wanda ya kira wayar taka da kuma sms din da aka
maka yayin da wayar bata ahanun ka
.
.
sai kuma . .
[Truested Mobile Number] anan ana nufin kashigar
da [number] wanda kayarda dashi wanda xaka
amsa wayar tasa ka dinga bama wayar taka
[COMMAND] yayin da wayar bata a hanun ka
. .
bari nadan fara misali akan yadda xaka bama
wayar taka [umarni duk abinda kakeso tay maka]
i'dan kanaso ta bude [DATA ] ne
.
. sai ka amsa wayar [ABKNAN NAKA] wanda ka sa
[number sa a truested number] din nan
.
.
sai kaje wajen tura sakon Text massage da layin da
kasa a number ka a wurin TRUESTED NUMBER a cikin wannan [app] din Awayar daka barta a gda
ko wani waje
davan
.
sai kay
text idan kanaso ka jefata a [SECURITY] ne sai kay haka misali
.
.
Text. EnableAccess sai wannan passcode din guda
4 sai katura a number wayar daka manta da ita a
gda kaga xai xaka makar haka kenan, .
.
EnableAccess 1234 to 08140841029
.
.
wlh anan take wayar xata shiga [SECURITY] .
.
idan kuma xaka cire SECURITY sai kasa wannan
passcode din kamar haka [1234
.
. Idan kuma [DATAR] wayar xaka kunna sai kasa
kamar haka
.
.
MobileDataOn 1234 to 08140841029
anan take [DATAR WAYAR XAI KUNNU] .
.
DUK FA WADAN NAN ABUBUWAN xakay ne ta
wayar abkinka wanda ka shigar da number's
.
. sannan nasan wasu xasu tambaye ni i'tama wayar
abkn nawa daxan dinga tura TEXT din dole sai
itama [ANDROID] ce?
.
.
ah ah xaka i'ya bata [COMMAND] da kowace kalar waya ta hanyar tura mata Text massage
.
.
Shikkenan Allah ya bada sa,a

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: [Android] Yadda zaka bawa wayarka Umarnin duk Abin da kakeso tayi maka ba tare da wayar tana Hannun kaba
[Android] Yadda zaka bawa wayarka Umarnin duk Abin da kakeso tayi maka ba tare da wayar tana Hannun kaba
http://fm.nextwapblog.com/files/6475/remote-access.png
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2018/02/android-yadda-zaka-bawa-wayarka-umarnin.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2018/02/android-yadda-zaka-bawa-wayarka-umarnin.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy