Bayan mako uku da aka yi ana wani bincike wandamasu bin diddikin laifi na sashen ‘yansandar farin kaya, na jihar Imo sun kama maya da miji, ...
Bayan mako uku da aka yi ana wani bincike
wandamasu bin diddikin laifi na sashen
‘yansandar farin kaya, na jihar Imo sun kama
maya da miji, saboda zargin da ake yi masu na
sayar da Jaririyarsu, Chine cherem, yan awoyi
bayan da aka haife ta akan kudi Naira 40.000. Su dai matar da mijin wato Ifeanyi mai shekaru 35
ita kuma matar Elijah da ke da shekaru 30 ‘yan
asalin Amakpo ne a cikin Karamar Hukumar Isiala
Ngwa ta Kudu , daga jihar Imo. Amma kuma suna
zaune ne a Ireti a Karamar Hukumar Owerri ta
yamma ta jihar Imo. Sauran wadanda ake tuhuma da aikata laifin sun
hada da Grace Mezu mai shekaru 55, a Umuota
uratta a Karamar Hukumar Owerri ta kudu, sai
kuma Fedalia Ariri mai shekaru 55, ita ma daga
Umuoba Uratta da kuma Amarachi Obiekwe mai
shekaru 49 daga Osina a Karamar Hukumar Ideato ra Arewa. Da yak e nuna su ranar Litinin a Hedikwatar
‘yansanda ta Owerri mai magana da yawun
‘yansanda Andrew Enwerem ya ce, matar da mijin
sun hada kai ne wajen aikata laifin, ranar 26 ga
watan Janairu 2018, ‘yan awoyi kadan bayan
haihuwar jaririyar, suka sayar ma Obiekwe tare da taimakon Mezu da kuma Ariri. Enwerem ya bayyana cewar su matar da mijin sun
haifi ‘ya’ya bakwai amma kuma ba wanda ya san
inda biyu daga cikinsu suke. Ya kara bayanin cewar matar ta haihu ne a gidan
da yake, yayin da su kuma masu saye sauka
bada kudin sayen ba tare da, wani bata lokaci ba.
Sai suka dauki jaririyar. Mai magana da yawun rundunar ‘yansanda ya ce,
an anso jaririyar ne ranar 17 ga watan Fabrairu.
Ajihar Lagos, karin bayani kuma kwamishinan
‘yansanda na jihar Imo Chris Ezike, ya bada
umarnin bayan am kammala bincike sai a kai su
kotu. Enwerem ya kara jaddada bayanin cewar ita
Jaririyar an hanta ta samu so da kauna itin na
Iyaye, bada daewa da haihuwar bane m su
iyayen suka yanke shawaar sayar da diyarsu.,
suka amshi Naira 400,000 maimakon diyarsu. Da yake shi kwamishinan ;yansandan na jihar mai
sha’awar sai an yi adalci ne , ya kyma ce wannan
al’amari rashin imani ne da kuma tausayi, ya
kuma yi kula da tabbagtar da an yi adalci, daga
nan kuma sai, a kai su zuwa kotu. ‘’ Tunda an gano maganar sayar da jariyarar
maganar hadin baki ne nasu iyayen biyu me,
kawamishinan, kuma an gano ita mahaifyar
jaririyar yana daga cikin wadanda suka wasu, sai
ya bada umarni na a amshe ita jaririya daga wuri
hannun mahaaifiyar, a mika ta zuwa ma’aikatar harkokin mata. ‘’ Su wadanda ake zai sun yi wasu muhimman
bayanai don haka zasu zasu tabbatar da an yi
adalci, ya kuma kara bayanan cewar su wadanda
suke son su mallaka yara, su bi hanya wadda ta
dace. Al’amarin ya yi matukar bada mamaki ne lokacin
da su iyayen jaririyar da sauran wadanda ake
tuhuma, lokacin da suke ta ganin laifin juna da
kuma zargi Lokacin da wadanda ake tuhuma da aikata laifin
mahaifin jaririyar Ifeanyi y ace, mahaifiyar jaririyar
tana daga cikin wadanda suka ikata laifin. Amma
kuma Emmaculata ya karyata sanin wani abu
danagane da aikata laifin. Da yake magana da manema labarai matar
wadda ake tuhuma da sayen jariryar Obiekwe
tace ta ba su mahaifan jaririyar kudaden a cikin
gidansu. Mahaifin jaririyar wanda ya yarda da cewar ya
sayar da ‘yarsa saboda kudi, amma kuma matar it
ace ta shirya ita badakalar. Ya ce, shi da matar shi sun ba Mezu wanda ya
kawo mai sayen mnaira dubu 6,000 daga cikin
kudin da aka sayar da ita jaririyar.
.
©hausaleadership
COMMENTS