Blog Archive

Powered by Blogger.

YADDA AKE AMFANI DA SIM BIYU KO FIYE DA BIYU A WAYA MAI SIM DAYA

1.Idan misali kana da SIM din Etisalat, Airtel da kuma MTN, kuma gashi ka wayarka SIM daya take amfani dashi, kuma kai kana bukatar ka amsa ...



1.Idan misali kana da SIM din Etisalat, Airtel da
kuma MTN, kuma gashi ka wayarka SIM daya
take amfani dashi, kuma kai kana bukatar ka amsa kira daga layikan gaba daya. Ga yadda
zakai du ka dinga amsa kiran layukan, a wayar
taka ta hanyar amfani dalayi 1. - Saka layin da
zaka ajiye a waya, se kadanna **62*lambar layin
da zaka bari awayar#. Misali; kana da M.T.N da
Airtel kuma MTN din kakeso ka bari a wayar to kawai se ka fara sa Aitel din ka
danna**62*Lambar MTN din# send. kana
gamawa se ka cire Airtel din ka sa Kasa MTN
shike nan ka gama duk wanda ya kira Airtel din
naka kiran zai shigo wannan wayar da layin MTN
dinka yake ciki. Idan kuma kana son ka koma karbar kiranka a daya layin kawai sai ka sashi a
wayar ka danna #21# se ka danna madannin
kira/call key shikkenan
.
Allah ya bada sa,a

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: YADDA AKE AMFANI DA SIM BIYU KO FIYE DA BIYU A WAYA MAI SIM DAYA
YADDA AKE AMFANI DA SIM BIYU KO FIYE DA BIYU A WAYA MAI SIM DAYA
http://fm.nextwapblog.com/files/6475/sim.jpg
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2018/02/yadda-ake-amfani-da-sim-biyu-ko-fiye-da.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2018/02/yadda-ake-amfani-da-sim-biyu-ko-fiye-da.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy