Blog Archive

Powered by Blogger.

Wanda suka watsawa Nura M. Inuwa Acid sunce zasu dawo su karasa aikinsu

Tauraron mawakin Hausa, Nura M. Inuwa ya bayyana cewa ya samu wani sako daga wani wanda be tantance ko wanene ba yana gayamai cewa shi yaron...



Tauraron mawakin Hausa, Nura M. Inuwa ya
bayyana cewa ya samu wani sako daga wani
wanda be tantance ko wanene ba yana
gayamai cewa shi yaron wani jarumin fina-
finan Hausane kuma zasu karasa aikin da suka
fara a kanshi. Nura ya bayyana cewa me sakon yace mai a
karshe yasan ya razana, amma Nuran yace ba
ya jun tsoron kowa sai Allah kuma zai wallafa
irin sakonnin da aka aikamai.
Ga sakon nashi kamar haka:
" Ga duk wanda yaga hoton nan zai mamaki
Domin tunda nake bantaba dorashi a kowacce
kafar sadarwa ba,sai dai nayi karo dashi kuma
idan nayi karo dashi huceshi nake saboda
bana bukatar ganin sa domin banaso ya dinga
tunamin yadda nake a baya. balan da nake fuskanta daga jama a na
goranta mini da suke akan halittata kuma bani
da ikon yin magana dan gudun kada ace na
fiya raki da habaice habaice,bana tuna matsalar
data sameni sai an goranta mini sannan nake
tuna nima ba haka ALLAH yayi niba kaddarace ta sameni kamar yadda nasan babu wanda yafi
karfinta, ina kokarin jure abubuwan da ake
mini a bayan fage domin nasan zan iya
shanyewa,ana mini abubuwa daban daban da
nufin tsoratarwa Kamar yadda yanzu nake dauke da sakon
daya daga cikin yaran wani jarumin
kannywood cewa sai sun karasa aikinsu a
kaina kuma wai shege ka fasa a cewarsa
bansan ko waye ba amma nasan da akwai
sunan jarumin tunda anfara wasan zan dora duka sakonnin da akayi mini da kuma number
sannan a karshen yace yasan na tsorata to
NURA M INUW ALLAH daya nake tsoro ba mutum ba.

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: Wanda suka watsawa Nura M. Inuwa Acid sunce zasu dawo su karasa aikinsu
Wanda suka watsawa Nura M. Inuwa Acid sunce zasu dawo su karasa aikinsu
http://fm.nextwapblog.com/files/6475/m-inuwa.jpg
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2018/02/wanda-suka-watsawa-nura-m-inuwa-acid.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2018/02/wanda-suka-watsawa-nura-m-inuwa-acid.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy