Blog Archive

Powered by Blogger.

Yadda ake Saduwa da Mace Mai ciki

Tambaya : Malam na kan ji wasu mutane na fadar cewa ba ya halatta idan matar mutum tana da juna biyu ya yi jima’i da ita har sai ta haihu me...


Tambaya : Malam na kan ji wasu mutane na fadar cewa ba ya halatta idan matar mutum tana da juna biyu ya yi jima’i da ita har sai ta haihu meye gaskiya maganar ???????? AMSA : To dan’uwa ya halatta a sadu damace lokacin d take da ciki, saboda fadin Annabi tsira da aminci Allah su tabbata a gare shi : “Duk wanda ya yi imani da Allah da ranar lahira, to kada ya shaya da ruwansa ga shukar waninsa” Abu-dawud : ayim yana cewa :”Wannan hadisi yana nuna cewa ciki yana kara karfi duk lokacin da ake saduwa, saboda Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya kamanta shi da shuka, ita kuma shuka tana kara girma, idan aka ba ta ruwa” Tahzibussunan 1\193 . Masana likitanci suna cewa: Ba’a so miji ya dinga hawa kan matarsa lokacin da take da ciki, zai fi kyau ta dinga yin goho yayin da za su sadu, ko kuma ya sadu da ita ta gefe, saboda kwanciya akanta yana iya wahalar da yaron . Sannan yawanci mata ba su cika son yawan saduwa ba idan cikinsu ya girma, wasu likitocin suna bada shawara cewa a karanta saduwa a wadannan lokutan. Allah ne ma fi sani .

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: Yadda ake Saduwa da Mace Mai ciki
Yadda ake Saduwa da Mace Mai ciki
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEit81blDJMSJsvBbnl0DLzqSWF_aQXYA8BTIF9afHC2KSP3z32VxuN3ACheefZmNZgsmR0_vDFCykEZKH3ncBCm406w2QxUUJqtwQ48iVAB5gAF1JDw55ocISXQLOwUKpXaBK1RJT6NYS_Z/s320/IMG-20171017-WA0003.jpg
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEit81blDJMSJsvBbnl0DLzqSWF_aQXYA8BTIF9afHC2KSP3z32VxuN3ACheefZmNZgsmR0_vDFCykEZKH3ncBCm406w2QxUUJqtwQ48iVAB5gAF1JDw55ocISXQLOwUKpXaBK1RJT6NYS_Z/s72-c/IMG-20171017-WA0003.jpg
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2018/10/yadda-ake-saduwa-da-mace-mai-ciki.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2018/10/yadda-ake-saduwa-da-mace-mai-ciki.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy