Blog Archive

Powered by Blogger.

Najeriya ce hedikwatar talauci a duniya – inji Jonathan

Tsohon Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan ya ce kasar ce hedikwatar talauci da fatara a fadin duniya. Jonathan ya bayyana hakan ne a sakons...


Tsohon Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan ya ce kasar ce hedikwatar talauci da fatara a fadin duniya. Jonathan ya bayyana hakan ne a sakonsa na bikin cika shekara 58 da samun 'yancin kan kasar a ranar Litinin, wanda ya wallafa a shafinsa na Facebook. As we mark our nation’s 58th Independence Anniversary, my message to Nigerians is that we should keep faith with the... Posted by Goodluck Jonathan on Sunday, September 30, 2018 Bayan ya taya 'yan kasar murnar zagayowar ranar 'yancin kan ne, tsohon shugaban ya yi tsokaci wanda a cewarsa kasar ta zama "hedikwatar fatara da talauci." Sai dai ya ce hakan ba abu ba ne da zai dore saboda amannar da ya yi cewa 'yan kasar suna da jajircewa. A karshe ya yi fatan cewa al'amura za su kyautatu da kuma fatan Ubangiji Ya albarci kasar da al'ummarta. Sai dai kawo yanzu babu wani martani daga fadar shugaban kasar game da ikirarin na tsohon shugaban. Kuma ba wannan ba ne karon farko da Mista Jonathan ya fara sukar manufofin gwamnatin Shugaba Buhari, wato mutumin da ya gaje shi a shekarar 2015.

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: Najeriya ce hedikwatar talauci a duniya – inji Jonathan
Najeriya ce hedikwatar talauci a duniya – inji Jonathan
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEjrxcn0wnbqtvU4RSINtu6PQ9IXJqetUsQK7nlu1wCB_3Nm7DPJVcSXFaDWQdMPBgvt3ii0ObbhKtXp0BlHST6gMHELA58qEf0pdR4R9Ib7a78hrI1RHvgX_B9YNcwIzTCKN8OyrEF_u58f/s320/President-Goodluck-Jonathan.jpg
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEjrxcn0wnbqtvU4RSINtu6PQ9IXJqetUsQK7nlu1wCB_3Nm7DPJVcSXFaDWQdMPBgvt3ii0ObbhKtXp0BlHST6gMHELA58qEf0pdR4R9Ib7a78hrI1RHvgX_B9YNcwIzTCKN8OyrEF_u58f/s72-c/President-Goodluck-Jonathan.jpg
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2018/10/najeriya-ce-hedikwatar-talauci-duniya.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2018/10/najeriya-ce-hedikwatar-talauci-duniya.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy