Blog Archive

Powered by Blogger.

Rundunar 'Yan Sandan Jihar Kano Ta kama Yan Jagaliyar Siyasa

Rundunar 'Yan Sandan Jihar Kano Ta Yi Holen 'Yan Jagaliyar Siyasa Daga Ibrahim Rabiu Kurna A yau Juma’a ne rundunar ta 'yan sand...


Rundunar 'Yan Sandan Jihar Kano Ta Yi Holen 'Yan Jagaliyar Siyasa Daga Ibrahim Rabiu Kurna A yau Juma’a ne rundunar ta 'yan sanda a Kano ta yi holin 'yan bangar siyasa wadanda aka kama a yayin zabubbukan cikin gida na jam’iyyu daga Talata 2 zuwa Juma’a 5 ga watan Oktoba, 2018. Cikin wadanda aka kama har da wani dan dashi da makami wanda an dade ana nemansa wato Bashir Musa da aka fi sani da Gachi wanda ke addabar Unguwannin Hotoro, Naibawa, Mariri da sauransu a birnin Kano. Jami'in hulda da jama'a na rundunar yansandan jihar Kano, SP Magaji Musa Majia yace sun kama 'yan bangar siysar da mugayen makamai masu yawa da suka hadar da Adda, Barandami, Sanduna da wukake, yace dukkanin yandaban dake hannun su zasu mika su zuwa kotu domin ayi musu hukunci dai dai da abinda suka aikata. Daga karshe SP Majia, ya tabbatar da cewa rundunar su za ta cigaba da aiki ba dare ba rana wajen kame duk wasu 'yanbangar siyasa a Jihar Kano don ganin anyi zaben shekara ta 2019 lami lafiya batare da an kashe ko dan tsako ba cikin yardar Allah.

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: Rundunar 'Yan Sandan Jihar Kano Ta kama Yan Jagaliyar Siyasa
Rundunar 'Yan Sandan Jihar Kano Ta kama Yan Jagaliyar Siyasa
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEgcVUX2cncSlXVB-Agm78CYD0l-QA3GNTzWHz-yqWUc-HRpslSElqgMtPQzKTJsFYrdNWB-7ZCbxtK05gdOACfRBkO8jHrz23KElFJ0A15KJxVF8obqbVQMOtecmG559SG_egG1WDAUHlSp/s320/43300840_1831724146926007_5223126440383348736_n.jpg
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEgcVUX2cncSlXVB-Agm78CYD0l-QA3GNTzWHz-yqWUc-HRpslSElqgMtPQzKTJsFYrdNWB-7ZCbxtK05gdOACfRBkO8jHrz23KElFJ0A15KJxVF8obqbVQMOtecmG559SG_egG1WDAUHlSp/s72-c/43300840_1831724146926007_5223126440383348736_n.jpg
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2018/10/rundunar-sandan-jihar-kano-ta-kama-yan.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2018/10/rundunar-sandan-jihar-kano-ta-kama-yan.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy