Blog Archive

Powered by Blogger.

Kawar da Buhari Daga Shugabancin Kasar Nan Shi Ne Mafita, - inji Atiku Abubakar

Tsohon Shugaban mataimakin kasa, Alhaji Atiku Abubakar kuma dan takarar Shugaban kasa a jam’iyyar PDP, bayyana cewa, tsananin kunci n rayuwa...


Tsohon Shugaban mataimakin kasa, Alhaji Atiku Abubakar kuma dan takarar Shugaban kasa a jam’iyyar PDP, bayyana cewa, tsananin kunci n rayuwa da alumar kasar suka shiga ma fitarsu shi ne kauda Buhari daga Shugabancin kasar nan a zabe mai zuwa. Atiku Abubakar ya bayyana haka ne a ofishi jam’iyyar PDP na jihar Zamfara da kai ziyarar neman kuri’u zabansa dan takarar shugaban kasa a zaben fidda gwani da jam’iyyar za ta yi. Atiku Abubakar ya bayyana cewa’ Alumar kasar nan suyima hangen kitse ga rugo an tsamani cewa ‘ Buhari zai iya magance matsalar tsaro da rayukan aluma ko dai jihar Zamfara sheda ne kullun sai an kashe mutane ga Boko Haram nanan kuma Jama’a da dama na kwana da yinwa,babu ingantacen rayuwa dan haka muke kira da babbar murya cewa, Buhari dole ya tafi, mulkinsa ya ishe mu haka nan. Da ya koma kan ‘yan jam’iyar su ta PDP, Atiku Abubakar ya bayyana cewa’ Idan suka zabeshi ya samu nasara a zaben fidda gwani da za a yi lallai zai ba marada kunya kuma.zai fidda aluma daga kangin da ake ciki da yardar Allah. Daya daga cikin jigo a tafiyar Atiku Abubakar a jihar Zamfara, kuma Dakta Asalam Aliyu Zamfara ta bayyana cewa’ tafiyar Atiku Abubakar tafiya ce ta masu jin tausan aluma dan haka a wacan tafiyar ya tausaya wa Buhar, da karfisa da dukiyar sa dan ganin ya samu nasara kuma.ya ciyar da kasar nan gaba sai gashi ya kasa wannan ne ya sa ya fito yanzu dan ganin ya tsamo aluma daga cikin masifun da suka tsunduma aciki. Dr Asalam Aliyu Zamfara ta tabatar da cewa ‘tausayin Atiku ga aluma da shi yake kwana ya ke tashi ,dan haka aluma na tare da masu tausaya masu.kuma matan kasar nan na tare da Atiku Abubakar kuma kuri”ar Zamfarawa ko daya bazatayi batan kaiba ta sace. Dan haka nake kira ga alumar kasar ga mafita nan Atiku Abubakar maramasa baya shi ne samun nasarar kasar nan. Shi ma a nasa jawabin mai masaukin baki Shugaban jam’iyar PDP na jihar Zamfara Sanata Hassan Nasiha ya bayyana cewa, Turakin Adamawa nasu ne dan haka kada ya yi fargaba Zamfarawa na tare da shi.

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: Kawar da Buhari Daga Shugabancin Kasar Nan Shi Ne Mafita, - inji Atiku Abubakar
Kawar da Buhari Daga Shugabancin Kasar Nan Shi Ne Mafita, - inji Atiku Abubakar
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEjbiH15DG-wlhVouaxQRW4VoqZWSU6ocH9WD-YYfyaF7QxalSHAL4lQZhV02QECd2msnC3UeFaTb2r-upcNSKxmgX_CGCUp05d0RBljm7t_9khVNr13PT8K3xAxNnHHVaZMN6xcHYZczXHS/s320/Atiku-Abubakar-2.jpg
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEjbiH15DG-wlhVouaxQRW4VoqZWSU6ocH9WD-YYfyaF7QxalSHAL4lQZhV02QECd2msnC3UeFaTb2r-upcNSKxmgX_CGCUp05d0RBljm7t_9khVNr13PT8K3xAxNnHHVaZMN6xcHYZczXHS/s72-c/Atiku-Abubakar-2.jpg
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2018/10/kawar-da-buhari-daga-shugabancin-kasar.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2018/10/kawar-da-buhari-daga-shugabancin-kasar.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy